Ranar Marubuta Hausa 2026

Bayanin Biyan Kuɗin Rajista & Matakan Shiga (Payment Details & Registration)

KUƊIN RAJISTA: NGN 5,000
Banki (Bank):
First Bank of Nigeria
Sunan Asusu (Name):
Umma Suleiman
Lambar Asusu (Account No):

Yadda Ake Yin Rajista (Instructions):

1
Biya Kuɗin Rajista

Tura kuɗin rajista (₦5,000) zuwa asusun bankin da ke sama ta hanyar Bank Transfer ko USSD.

2
Ajiye Shaidar Biya

Dauki hoton rasidin biya (screenshot ko takardar PDF) domin lodawa a shafin rajista.

3
Cika Bayanai da Loda Hoton Fasfo

Danna maɓallin da ke ƙasa domin shigar da cikakken sunanka, hoton fasfo don samar da DP, da shaidar biya.